Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Bashir Talbari kan taron kasashe 7 mafiya karfin tattalin arziki G7 da Faransa ke karbar bakonci

Sauti 03:21
Shugaba Emmanuel Macron yayin bude taron G7 a birni Biarritz da ke kudancin kasar
Shugaba Emmanuel Macron yayin bude taron G7 a birni Biarritz da ke kudancin kasar Michel Spingler/Pool via REUTERS

Shugabannin manyan kasashen duniya 7 masu karfin tattalin arziki sun gudanar da taronsu a birnin Biarritz na kasar Faransa, bisa jagorancin mai masaukin baki shugaba Emmanuel Macron inda suka tattauna batutuwa da dama.Mun nemi ji daga Dr Mohammed Bashir Talbari mazauni Leeds na Birtaniya da ke bibiyar wainar da ake toyawa wajen wannan taro, ko ya ya ya ke kallon taron, ga kuma yadda tattaunawarmu ta gudana .

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.