Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki kan shirin tsige shugaban Amurka Donald Trump

Sauti 20:10
Shugaban Amurka Donald Trump.
Shugaban Amurka Donald Trump. REUTERS/Yuri Gripas

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' kamar yadda ya saba, yayi bitar wasu daga cikin muhimman al'amuran da suka auku a makon da ya kare. Daga cikin batutuwan da shirin ya tabo akwai halin da ake ciki kan shirin tsige shugaban Amurka Donald Trump, da kuma zanga-zangar kin jinin gwamnati Iraqi da ta sake kazanta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.