Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Duniya na murnar kisan jagoran IS

Jagoran IS Abu Bakr al-Baghdadi.
Jagoran IS Abu Bakr al-Baghdadi. © AFP

Kasashen Duniya na cigaba da bayyana farin cikin su da kashe shugaban kungiyar mawakan IS, Abubakar al Baghadadi da dakarun Amurka suka yi a karshen mako, sakamakon irin illar da ya yiwa duniya.Na baya bayan nan sun hada da Rasha wadda ta bayyana farin cikin ta da kisan da aka yi mutumin da ta kira shugaban Yan ta’adda, yayin da Saudi Arabia ta bayyana shi a matsayin wanda ya gurbata addinin Islama.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulkadir Suleiman Mohammed na Jami’ar Abuja, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Talla

Duniya na murnar kisan jagoran IS

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.