Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Iran ta zargi manyan kasashen Turai da saba yajejeniyar Nukiliya

Sauti 20:04
Jagoran juyin juya halin kasar Iran Ayatollah Khamenei
Jagoran juyin juya halin kasar Iran Ayatollah Khamenei REUTERS

Iran ta zargi manyan kasashen Turai da saba yajejeniyar Nukiliya ta shekarar 2015, kwana guda bayan Birtaniya, Faransa da Jamus suka gabatar da korafin cewa Tehran ba ta mutunta yarjejeniyar.Garba Aliyu zaria ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin manyen labarai na wannan mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.