Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Cutar da ta barke a China na yaduwa tsakanin Bil Adama a wajen kasar.

Sauti 19:59
Hukumomin kiwon lafiya  a China
Hukumomin kiwon lafiya a China REUTERS/Martin Pollard

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya na ci gaba da yin kira zuwa kasashe don ganin sun dau matakan kariya daga kamuwa da cutar Mashako duk da tace babu shaidar dake nuna cewar cutar zazzabin da ta barke a China na yaduwa tsakanin Bil Adama a wajen kasar.Wasu bayanai daga hukumomin Turai kama daga Faransa da Austria na tabbatar da bulluwar cutar a yankunan su,haka zalika a Amurka da wasu kasashen yankin Asiya.Garba Aliyu Zaria a cikin shirin mu zagaya Duniya ya mayar da hankali a kai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.