Isa ga babban shafi
Ilimi

Yadda wasu harsuna suka bace har abada a Najeriya

Hausa na daya daga cikin manyan harsunan da ke danne kananan yaruka a Najeriya
Hausa na daya daga cikin manyan harsunan da ke danne kananan yaruka a Najeriya Pinterest

Yau 21 ga watan Fabairu rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin fadakar da al’umma muhimmanci kare harshen uwa ganin yadda ake ci gaba da samun wasu harsuna na fuskantar barazanar bacewa saboda yadda wasu manyan harsuna ke danne su. Wakilinmu a birnin Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto kan yadda wasu harsuna suka bace har abada.

Talla

Muhimmancin kare harshen uwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.