Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Rayuwa bayan kafa dokar ta baci a Jihohi uku na Arewacin Najeriya

Sauti 20:20
Sojojin Najeriya na faruantar 'yan Boko Haram
Sojojin Najeriya na faruantar 'yan Boko Haram REUTERS/Stringer

Duniyarmu A Yau, a wannan mako, Bashir Ibrahim Idirs da kuma wasu 'yan jaridar, sun tattauna ne a game da yadda dokar ta bacin da aka kafa a jihohin Borno, Yobe da kuma Adamawa ta shafi rayuwar jama'ar da kuma al'amurran yau da kullum.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.