Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Kalubalen da 'yan jaridu ke fuskanta a duniya

Sauti 20:05
Claude Verlon (tsakiya) da Ghislaine Dupont (dama) a lokacin da suka je aiki a garin Kidal inda daga karshe aka kashe su
Claude Verlon (tsakiya) da Ghislaine Dupont (dama) a lokacin da suka je aiki a garin Kidal inda daga karshe aka kashe su RFI

Shirin Duniyarmu a Yau na wannan makon ya tattauna ne akan irin kalubalen da 'yan jaridu ke fuskanta a duniya yayin da suke gudanar da ayyukansu. Kusan makwannin biyu ke nan da aka kashe wasu wakilan tashar RFI faransawa, wato Ghislaine Dupont da kuma Claude Verlon lamarin da ya ja hankulan mutane da dama a duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.