Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Rikicin Syria da Sudan ta Kudu

Sauti 20:01
Taron Sasanta rikicin kasar Syria a Geneva
Taron Sasanta rikicin kasar Syria a Geneva REUTERS/Arnd Wiegmann

Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna tare da 'Yan Jarida game da rikicin Syria da ke kokarin sasantawa a Geneva tare da diba rikicin Sudan ta kudu inda bangarorin da ke rikici suka amince da matakin tsagaita wuta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.