Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dandalin Siyasa: Siyasa da tabarbarewar tsaro a Najeriya

Sauti 21:01
Harin Boko Haram a Kaduna, ranar 23 ga watan Yulin 2014
Harin Boko Haram a Kaduna, ranar 23 ga watan Yulin 2014 AFP PHOTO / VICTOR ULASI

A daidai lokacin da 'yan Najeriya suka soma shirye-shirye dangane da zabubukan da za a gudanar a cikin shekara mai zuwa, a nasu bangare kuwa manazarta sun soma nuna shakku ne a game da yiyuwar samun cikas sakamakon yawaitar hare-haren ta'addanci a cikin kasar. Wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya yi mayar da hankali a cikin shirinsa na Dandalin Siyasa na wannan mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.