Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Duniyarmu A Yau: Rikicin siyasar jihar Taraba

Sauti 22:04
Gwamnan jihar Taraba Danfulani Danbaba Suntai ya dawo daga jinya
Gwamnan jihar Taraba Danfulani Danbaba Suntai ya dawo daga jinya

Yunkurin da wasu ke yi na ganin an danka ragamar mulkin jihar Taraba a hannun gwamna Danbaba Suntai da ke fama da rashin lafiya, da tsarewar da jami'an tsaro suka yi wa tsohon gwamnan Gombe Danjuma Goje da kuma aniyar sakewa tsayawa takarar neman shugabancin Najeriya da Alhaji Atiku Abubakar ya yi a mokon jiya, na daga cikin muhimman batutuwan da ke kunshe a wannan shiri tare da Bashir Ibrahim Idris.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.