Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Sabbin gwamnoni sun tarar da dimbin basusuka a Najeriya

Sauti 20:30
Gwamnan Jahar Niger Babangida Aliyu
Gwamnan Jahar Niger Babangida Aliyu

Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako, ya mayar da hankali ne a game da irin bashin da gwamnonin wasu jihohi ke ikirarin cewa sun gada daga wadanda suka gabace su.Bashir Ibrahim Idris ya yi dubi a game da wannan batu, kuma shi ne babban maudu'in shirin na wannan mako. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.