Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Amurka ta hallaka tsohon kwamandan Iran Qasem Solemani a Bagadaza

Sauti 20:04
Zanga-zanga biyo bayan kisan  tsohon kwamandan kasar  Qasem Solemani a Bagadaza.
Zanga-zanga biyo bayan kisan tsohon kwamandan kasar Qasem Solemani a Bagadaza. WANA (West Asia News Agency)/Nazanin Tabatabaee via REUTERS

Jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamna’i ya bayyana Esma’il Qaani a matsayin sabon babban kwamandan dakarun juyin juya halin kasar a kasashen ketare, bayan da a jiya juma'a Amurka ta hallaka tsohon kwamandan Qasem Solemani a Bagadaza.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.