Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Bukatun masu sana'ar fina-finai ga sabuwar gwmanatin Najeriya

Sauti 20:00
Muhammad Salisu lokacin da yake gabatar da tattaunawa a shirin Fina-Fina tare da wasu masu ruwa da tsaki a harakar Fina-Finai a Najeriya
Muhammad Salisu lokacin da yake gabatar da tattaunawa a shirin Fina-Fina tare da wasu masu ruwa da tsaki a harakar Fina-Finai a Najeriya RFI hausa/Salisou

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai, a wannan mako Mahamman Salissou Hamissou ya zanta ne da masu sana'ar fina-finan Hausa, wadanda suka bayyana bukatunsa ga sabuwar gwmanatin Muhammadu Buhari, lura da irin rawar da suka taka wajen yakin neman zabensa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.