Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Kannywood a Yamai domin gudanar da wani shahararen Film

Sauti 20:23
Daga hagu zuwa dama Mahaman Salisu Hamissou a tsaye, Mariyama da Nafisa Adam jarumar Fim din Warisha a tsugunne
Daga hagu zuwa dama Mahaman Salisu Hamissou a tsaye, Mariyama da Nafisa Adam jarumar Fim din Warisha a tsugunne

Masana'antar shirya fina finai ta Kannywood a Tarayyar Nijeriya ta isa a kasar jamhuriyar Nijar, domin ci gaba da yin fina finanta a can tare da takwarorinta yan kasarA wannan karo kamfanin shirya fina finai ne na M-one 11 kano ne, ya nuna bajintar daukar nauyin wani fim da za a shere tsawon shekara guda ana yi.Ga dai firar da ta hada Mahaman Salisu Hamisu da wasu ma'aikata da kuma jaruman wannan kasaitacen Fim, da zai lakume sama da Naira miliyan 80 a cewar majiyar shirin. Asha saurare lafiya

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.