Isa ga babban shafi
Fina-finan

DiCaprio ya lashe kyautar Oscar

Jarumin Fina-Finan Hollywood Leonardo DiCaprio daya lashe kyautar Oscar
Jarumin Fina-Finan Hollywood Leonardo DiCaprio daya lashe kyautar Oscar REUTERS/Mario Anzuoni

A Karon farko fitaccen mai shirin fina-finan Hollywood Leonardo DiCaprio ya lashe kyautar Oscar wadanda suka yi fice a shirin fina finai bara, wanda shine irin sa na farko da ya samu tun bayan gabatar da sunan sa a cikin irin wannan gasa shekaru 22 da suka gabata.

Talla

DiCaprio ya doke Bryan Cranston, Matt Damon, Michael Fassbender da Eddie Redmayne wajen lashe kyautar.

Bikin Oscar na bana ya gamu da suka kan yadda fararen fata kawai aka gabatar da sunan su dan samun kyautar, abinda ya janyo suka daga masu shirin fina-finan bakaken fata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.