Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci Marigayi Baffa Ahmed Cinnaka

Sauti 20:23
Fitaccen dan wasan Barkwanci Baffa Ahmed Cinnaka ya rasu
Fitaccen dan wasan Barkwanci Baffa Ahmed Cinnaka ya rasu

Shirin dandalin fasahar fina-finai ya mayar da hankali kan ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci marigayi Baffa Ahmed wanda aka fi sani da Cinnaka, tare da Salisu Hamisu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.