Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Yadda masana ke ba da gudunmawa don bunkasa masana'antar Kannywood

Sauti 20:00
Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu.
Fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu.

Shirin dandalin fasahar fina-finai tare da Hauwa Kabir ya yi duba kan yadda fitattun masu ilmi ke sake bada gudunmawa wajen bunkasa harkokin fina-finan Hausa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.