Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Sarrafa madarar shanu

Sauti 10:10

Matan Hilani na da niyyar kawo nasu taimako a cikin yaki da talauci, to amma matsalar rashin issashen abincin dabbobi ta sa sun dakatarda ayyukansu inda suke sarrafa madarar shanu zuwa nau'i daban daban, yayinda wata kungiyar da matan suke cikinta ta yi wani tsari na noman ciyawa domin saida wa masu dabbobi. Zan hada magazine akan sana'ar tasu da kuma kokarinda kungiyar ke kawowa na yaki da yunwar dabbobi.Zan hada ne a cikin shirin Kasuwa akai maki doke.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.