Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Yara 400 Sun Mutu A Zamfara

Sauti 10:01

A kwanannan ne wani rahoto daga majalisar dinkin duniya ya nuna cewar kimanin kananan yara 400 ne suka mutu sakamakon aikin hako zinari da mutane keyi ba bisa ka'ida ba a jihar Zamfara dake arewacin tarayyar Najeriya. Duk da haka, inji shugaban ayarin likitocin majalisar dinkin duniya dake a jihar Zamfara wato Medinens sans frontiers, Dr. Al-shafii,yace su a nasu bincike wannan adadin ya wuce hakan. To bisa wannan ne yasa wakilin mu a Sakkwato a arewacin Najeryar, ya yimana nazari akan wannan al'amari, ga kuma rahoton da ya aiko mana. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.