Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tallafin Gwamnati Ga Aikin Noma

Sauti

Harkar aikin gona dai lamari ne da yake da muhimmaci ga rayuwar kowace kasa, ganin cewa wannan shine ke taimakawa wajen samar da abinci. To sai dai kuma duk da muhimmancin wannan bangaren, gwamnatoci da dama, musamman ma a yankin nahiyar Africa, basu kulawa da shi yadda ya dace.Wannan shine abin da za mu duba a cikin shirin na YANAYIN KA RAYUWAR KA na wanna lokacin, a yi saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.