Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tallafi Ga Mata Manoma

Sauti 10:42

A baya, an san mata da gudanar da harkokin gida ne kawai yayinda su kuma mazajensu, kan fita waje domin neman abin rufin asirin iyali. A cikin wannan shiri, mun duba yadda ake samun karuwar mata dake shiga cikin harkokin noma, sannan mun duba yadda mata manoma, ke samun tallafi daga cibiyoyin bada tallafin noma domin bunkasa harkarsu ta noma. Bugu da kari, wani tasiri noman mata ke yi ga gudanar da harkokin gidajensu.Hakanan wannan shiri, yana karfafa guiwar mata ne domin su rungumi harkar noma, kiwo da dangoginsu gadan gadan, musamman yanzu da ake da cibiyoyin dake tallafa musu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.