Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Lambu

Sauti 10:01

Shirin Yanayin Ka Rayuwar Ka a wannan mako yayi nazari ne akan Lambu, wuri da ake shuke shuken furanni ko kuma flower domin kawa ko sha'awa domin shakatawa a gidaje da kuma gonaki domin hutawa. A yayi saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.