Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Gasassar Masara

Sauti 10:00
Rfi HAUSA

A duk lokacin da manoma suka dukufa aikin gona a kasashe da dama a nahiyar Africa, musamman ma lokacin damina, ana samar da ababen more rayuwa da ake amfani da sun an take, da ake kira danyun kaya.Daya daga cikin irin wadannan ita masara danya, da ake gasawa ko dafawa. Wannan shirin na YANAYIN KA RAYUWAR KA, ya duba irin wannan masara da ake gasawa, don haka sai ku biyo ni Nasiruddeen Mohammed don jin yadda muka tatauna da masu gasawa da masu cin wannan gasassar masara. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.