Isa ga babban shafi
Guatemala

‘Yan bindiga sun harbe wani Magajin gari a Guatemala

Taswirar kasar Guatemala
Taswirar kasar Guatemala i.infoplease.com/images

A kasar Guatemala, wasu da a san ko su waye ba, sun bindige Magajin garin San Gabriel. Wani mai Magana da yawun hukumomin biranen kasar, ya ce an harbi Rene Lopez, yayin da ya bar gidan shi.  

Talla

Mai dakkin magajin garin ta ce a kai aka harbi magajin garin har sau uku.
 

Tashe tashen hankulan da ke da alaka da masu fataucin miyagun kwayoyi, da kungiyoyi masu dauke da makamai, sun sa kasar ta Guatemala, a jerin wadanda suka fi rashin kwanciyar hankali a yankin Latin Amurka, inda ‘Yan sanda suka ce ana hallaka a kalla mutane 16 a duk rana.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.