Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Leda na haifar da illoli ga muhalli da lafiyar dan adam - Masana

Sauti 20:05
Misalin yadda leda ke gurbata yanayi. Wani yaro da ke kokarin kamun kifi a wani ruwan da sharar leda ta gurbata, a birnin Chennai da ke kudancin kasar India. 3 ga watan Yuli, 2013.
Misalin yadda leda ke gurbata yanayi. Wani yaro da ke kokarin kamun kifi a wani ruwan da sharar leda ta gurbata, a birnin Chennai da ke kudancin kasar India. 3 ga watan Yuli, 2013. REUTERS/Babu/File Photo

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan lokaci, ya yi nazari tare da tattaunawa da kwararru kan binciken masana kimiyya da fasaha, da ya bayyana hadarin da ke tattare da amfani da Leda watau Polythene a turance, yayin hidimar Bil Adama a doron-kasa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.