Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Muhawarar Sarkin Kano a birnin Yamai kan ilimi

Sauti 10:13
Emir of Kano Sunusi Lamido Sunusi
Emir of Kano Sunusi Lamido Sunusi rfi hausa

Shirin Al'adunmu na gargajiya na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da muhimmancin dabbaka harshen uwa wajen bayar da ilimi ga dalibai a kasashen Afrika . A cikin shirin za ku ji irin shawarwarin da sarkin Kano, Alh. Muhammadu Sunusi na II ya bayar wajen kwarewa a harsuna da dama da suka hada da Larabci da Turanci da Faransanci.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.