Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Halin da almajirai ke ciki a makarantun allo

Sauti 10:27
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya
Wasu Almajirai a lokacin da suke bara a saman tituna a yankin arewacin Najeriya Arewa aid

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari kan halin da almajirai masu karatun allo ke ciki musamman a arewacin Najeriya bayan wasu alkaluma sun nuna cewa, sama da yara miliyan 10 ne ba sa zuwa makarantar boko a kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.