Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin da ya kera jirgi mara matuki a Kaduna kashi na 3

Sauti 09:59
Shamsudden Jubrin, matashin da ya kera jirgin sama maras matuki.
Shamsudden Jubrin, matashin da ya kera jirgin sama maras matuki. RFI Hausa

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya ci gaba da gudana kan wani matashi dan jihar Kaduna da ya kera jirgin sama mara matuki da ke sarrafa kan shi. Ana iya amfani da wannan jirgin ta fannoni da dama da suka hada da bangaren tsaro da kiwon lafiya da kafofin yada labarai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.