Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin da ya kera na'urar ATM a Kano

Sauti 09:30
Bashir Salisu Umar da ya kera na'urar ATM a Kano
Bashir Salisu Umar da ya kera na'urar ATM a Kano RFI/Hausa/Dandago

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne da wani matashi dan jihar Kano ta Najeriya da ya kera na'urar cire kudi a banki,da aka fi sani da ATM a harshen Turanci. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.