Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Cigaba a Dandalin abokan taka ta Facebook

Sauti

Ilimin kimiya ya kawo cigaba a duniya ta hanyar abonkan taka ta facebook, ta inda wani matashi Dan kasar Amerika, Mark Zuckerberg a shekarar 2004. Dandalin abokantaka ta facebook ya zama wata kafa da Yan siya, Gidajen Yada labarai, Abokai, Yan Kasuwa da kuma Jama'a da dama a duniya ke amfani wurin tattaunawa da mahawara tsakanin su. An kiyasta cewa mutane kusam Miliyan Dari Shida (600M) ke da pegi a dandalin facebook. Shirin ILIMI HASKEN RAYUWA ya fede biri har wutsiya ga masu saurar

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.