Isa ga babban shafi

Kungiyar kwallon kafar Guinee Conakry ta doke Najeriya a wasar daf da na karshe

Talla

A tanzania,kungiyar kwallon kafar Guinee Conakry ta doke Najeria da ci 10 da 9 a gasar cin kofin yan kasar da shekaru 17 dake guadana a kasar.
Karawa ta biyu zata hada Kamaru da Angola a kasar ta Tanzania.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.