Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa

Sauti 10:35
Zogale na da matukar muhimmanci wajen magance cutuka ga bil'adama
Zogale na da matukar muhimmanci wajen magance cutuka ga bil'adama AFP/ FIACRE VIDJINGNINOU

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da maganin gargajiya da ke warkar da masu dauke da miyagun cutuka kamar Kanjamau da Kansa. Kiyasin Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa, ana asarar rayukan miliyoyin mutane a kowacce shekara sakamakon kamuwa da wadannan cutuka biyu. Shirin ya kuma yi nazari kan yadda ake sarrafa kayan itatuwa da kuma abinci wajen magance cutuka da dama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.