Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa (2)

Sauti 09:41
Kasashen Afrika sun yi fice wajen sarrafa ganyayyaki don samar da maganin cutuka
Kasashen Afrika sun yi fice wajen sarrafa ganyayyaki don samar da maganin cutuka ZACHARIAS ABUBEKER / AFP

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari game da maganin gargajiya da ke warkar da masu dauke da miyagun cutuka kamar Kanjamau da Kansa. A wannan karo shirin ya fadada bayani kan mahangar likitocin zamani game da maganin gargajiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.