Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Abubuwan da suke haddasa sanyin kashi da matakan rigakafi

Sauti 09:50
Wasu kan danganta ciwo ko sanyin kashi da lokuta irin na damuna.
Wasu kan danganta ciwo ko sanyin kashi da lokuta irin na damuna. Wikipedia

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna ne da masana kan yawaitar larurar sanyi ko ciwon kashi da gabobi, da wasu kan danganta da lokuta irin na damuna.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.