Isa ga babban shafi
Masarautunmu

Masarautar Katsina

Sauti 10:17
Sarkin  Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman. Leadership Newspaper

Shirin Masarautunmu na wannan makon ya tattauna ne game da masaurautar Katsina a arewa maso yammacin Najeriya. a cikin Shirin zaku ci Tarihin Masaurantar da kuma ikirarinta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.