Isa ga babban shafi
Masarautunmu

Masarautar Daura shiri na 2

Sauti 10:06
Sarki Daura Faruk Umar Faruk
Sarki Daura Faruk Umar Faruk @Opera

Wannan shiri ne na biyu game da Masarautar Daura a Jahar Katsina Tarayyar Najeriya. Masarautar mai dimbin tarihi a kasar Hausa. Shirin ya zanta da Sarkin Daura Mai Martaba Faruk Umar Faruk tare da kai ziyara rijiyar Kusugu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.