Isa ga babban shafi
Najeriya

Za'a takaita gudanar da hawan Durbar a Bauchi

Hawan Darbar a Bauchi Tarayyar Najeriya
Hawan Darbar a Bauchi Tarayyar Najeriya

A Jahar Bauchin tarayyar Najeriya ana tayar da jijiyoyin wuya kan wata dokar Majalisa da ke neman takaita hawan DURBAR a lokuttan buki ko nadin sarauta. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba wannan dokar da kuma matsalolin da ke tasowa wajen aiwatar da ita, ga kuma rahoton sa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.