Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

'Yan Nigeria sun yaba da kirkirar sabbin jami'o'i a kasar

Sauti 03:59
Daya daga cikin jami'o'in Nigeria
Daya daga cikin jami'o'in Nigeria REUTERS/Stringer

A Nigeria, al’ummar jihohin Zamfara, Kebbi da Yobe na ci gaba da yaba kokarin gwamnatin taraiyyar kasar, na kirkirar sabbin jami’oi a jihohin nasu.Cikin tattaunawar da muka yi, Sanana Abubakar Atiku Bagudu, dan majalisar Dattiijan kasar, mai wakiltar mazabar Kebbi ta tsakiya, ya ce wannan matakin na matsayin cikon alkawarin da gwamnatin tarayar kasar ta dauka a baya. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.