Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

'Yan siyasar Nigeria da zaman lafiya

Sauti 20:00
Majalisar Zartaswar Najeriya
Majalisar Zartaswar Najeriya Rfi Hausa

A Nigeria, kwanakin baya aka bayyana wata badakalar da aka gano wajen daukar ma’aikata a hukumar kula da shige da ficen baki ta kasar wato immigration, inda har ta kai ga dakatar da shirin da hukumar ta faro, na daukar ma’aikta.Yayin da ake ci gaba da lalubo hanyar samar da zaman lafiya da kuma cigaban kasa a Nigeria, Tsohon Gwamna Jihar Plateau, Sir Fidelis Tapgun, yace dole a tattauna a kuma samu shugabanci nagari.Wadannan, da ma sauran batutuwa, sune za mu duba ashirin na wannan makon, tare da ni Nasiruddeen Muhammad, a yi saurare lafiya

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.