Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Gasar Cin kofin Afrika

Sauti 21:12
'Yan Wasan Super Eagles da suka lashe kofin Afrika à Johannesburg
'Yan Wasan Super Eagles da suka lashe kofin Afrika à Johannesburg REUTERS/Siphiwe Sibeko

'Yan wasan Super Eagles na Najeriya suka lashe kofin Afrika karo na uku bayan doke 'Yan wasan Stallions na Burkina Faso ci 1-0 a wasan karshe da aka gudanar a kasar Afrika ta Kudu. Shirin Duniyarmu A Yau ya tattauna ne game da gasar cin Kofin Afrika da aka gudanar karo na 29.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.