Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Tattaunawa da El Rufa'i game da Littafinsa

Sauti 20:05
Malam Nasir El Rufa'i Tsohon ministan Abuja a Najeriya
Malam Nasir El Rufa'i Tsohon ministan Abuja a Najeriya Safari News Nageria

Tsohon Ministan Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya, Malam Nasiru El- Rufa'i ya wallafa wani Littafi mai suna “Accidental Public Servant'” a Turance, wanda ya gabatar a birnin Lagos bayan fara kaddamar da litaffin a Abuja inda a cikin littafinsa ya yi bayani akan aikinsa da huldarsa da Tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo. A Hirar shi da Bashin Ibrahim Idris ya bayyana dalilin rubuta littafin da kuma alakar litaffin da dambarwar siyasar Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.