Isa ga babban shafi
Nijar

Shugaban Nijar ya kaddamar da aikin samar da wadataccen ruwa

Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou
Shugaban Jamhuriyyar Nijar Mahamadou Issoufou Laura-Angela Bagnetto

A wani mataki na magance matsalar karancin ruwan shan da ake fuskanta a Jahar Damagaram, shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou ya kaddamar da aikin samar da wadataccen ruwa domin magance matsalar baki daya. Shugaban yace matsalar Ruwa matsalla ce babba da ta shafi Jamhuriyyar Nijar baki daya. Sai dai wasu ‘Yan kasar sun ce suna fatar shugaban ba siyasa bace ya kaddamar a kasar, kamar yadda za ku ji a rahoton Ibrahim Malam TChillo.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.