Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Yunkurin yi wa Boko Haram afuwa

Sauti 20:09
Hoton Abubakar Shekau, shugaban kungiyar da ake kira Boko Haram tare da mayakansa
Hoton Abubakar Shekau, shugaban kungiyar da ake kira Boko Haram tare da mayakansa AFP PHOTO / YOUTUBE

Bayan Matsin lamba daga shugabanni da Sarakuna, da malaman addini da kuma wasu masu fada aji a Najeriya, shugaban kasa Goodluck Jonathan ya “bada kai bori ya hau”, wajen sauya ra’ayinsa kan matakin matakin yi wa Kungiyar Jama’atu Ahlul Sunnah Lida’awati wal Jihad, da ake kira Boko Haram, Afuwa inda ya kafa kwamitin da zai bashi shawara akai. Shirin Duniyarmu A Yau ya duba wannan dambarwa da kuma fatar da ake da shi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.