Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

An samu karuwar cin Hanci a Duniya

Sauti 20:45
Kundin kasar China
Kundin kasar China REUTERS

Wani rahoton kungiyar Transparency International yace an samu karuwar cin hanci a shekaru biyu da suka gabata, wanda ya karya farin jinin mahukunta ga al’ummar duniya musamman bangaren sharia’a da ‘Yan siyasa da kuma ‘Yan sanda. Cikin jerin sahun kasashe 10 da matsalar cin hanci da rashawa ta yi kamari, 8 daga cikinsu, kasashen Afrika ne, a cewar kakakin kungiyar Transparency. Bashir Ibrahim Idiris ya tattauna da abokokan shirinsa game da rahoton

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.