Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Hira da Janar Buhari: Yadda jama'iyyar APC ke kokarin fafatawa a zabukan Najeriya

Sauti 20:35
Tsohon shugaban Najeriya, Janar Muhammadu Buhari
Tsohon shugaban Najeriya, Janar Muhammadu Buhari

A watan da ya gabata hukumar zabe ta Najeriya INEC, ta yiwa Jama'iyyar adawa ta APC rajista, inda jama'iyyar ta ce yanzu ta kimtsa, don fafatawa a zabukar kasar masu zuwa.bayan samun wannan rajista, me ya rage wa wannan sabuwar jama'iyyar? Wannan ita ce tambayar da Bashir Ibrahim Idris ya nemi jin amsar ta, a cikin shirin Duniyar a Yau, kuma ya sami ganawa da tsohon shugaban Najeriyar, kuma tsohon dan takarar shugabancin kasar, a zaben shekarar 2011.Sai a biyo mu cikin wannan shirin, don jin yadda tattaunawar tasu ta kaya, a yi saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.