Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Bunkasar Bankunan da ba kudin ruwa

Sauti 10:00
Gwamnan babban bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi
Gwamnan babban bankin Najeriya Sanusi Lamido Sanusi

Harkar bankin da ba a karba ko bayar da kudin ruwa, da wasu ke kira bankin Musulunci na nufin ajiyar kudi a banki, ba tare da nema a bai wa mutun wani kayyadajjen kudi a matsayin ruwa ba. Irin wadannan bankunan na ci gaba da bunkasa a kasashen duniya da dama, kama daga kasashen Musulmi har ma da Nahiyar Turai kamar su Britaniya. Wannan tsarin, shi ne abin da Nasiruddeen Muhammad ya yi nazari a cikin shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.