Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Martabar Mandela da Wasikar Obasanjo zuwa ga Jonathan

Sauti 21:49
Mutum mutumn  Nelson Mandela da aka kafa a kasar Afrika ta Kudu
Mutum mutumn Nelson Mandela da aka kafa a kasar Afrika ta Kudu REUTERS/Thomas Mukoya

Shirin Duniyarmu A yau ya tattauna ne tare da 'Yan Jaridu akan yadda aka girmama Mandela bayan ya mutu a ranar 5 ga watan Disemba. Shirin kuma ya tabo batun Wasikar da Olusegun Obasanjo ya aikawa Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.