Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Taron kasa a Najeriya

Sauti 20:05
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan REUTERS/Denis Balibouse

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne dangane da Taron kasa a Najeriya doba ba Jama'a damar bayyana korafe korafensu game da yadda ake tafiyar da kasa da kuma zamantakewa.  Akwai sabani ra'ayi tsakanin 'Yan Najeriya inda wasu suke ganin taron baya da wani amfani tun da akwai Majalisa lura da tarukan da aka gudanar a shekarun baya. Shirin ya tattauna da 'Yan siyasa masu banbancin ra'ayi akan Taron.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.