Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Taron kasa a Najeriya: Shiri na biyu

Sauti 20:00
Wani harin Bom da kungiyar Boko Haram ta kai a garin Kawuri, a Najeriya wanda matsalar tsaro yana cikin batun da zai mamaye taron kasa.
Wani harin Bom da kungiyar Boko Haram ta kai a garin Kawuri, a Najeriya wanda matsalar tsaro yana cikin batun da zai mamaye taron kasa. REUTERS/Stringer

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne dangane da Taron kasa a Najeriya don ba Jama'a damar bayyana korafe korafensu game da yadda ake tafiyar da kasa da kuma zamantakewa. Akwai sabani ra'ayi tsakanin 'Yan Najeriya inda wasu suke ganin taron baya da wani amfani tun da akwai Majalisa lura da tarukan da aka gudanar a shekarun baya. Shirin ya tattauna da 'Yan siyasa masu banbancin ra'ayi akan Taron.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.